Abdulkarim Nasir
Read and listen Kitabut Tauhid Sheikh Jafar, Ahkamul Jana'iz wa bida'uha, al-Balaaghatul wadihah and kashfushshubuhat. Works totally offline without internet connection. READ AND LISTEN!
Current observed download price for the selected storefront. Open regional pricing to compare converted prices across countries.
Items currently visible on Appleโs public App Store page. This may not be the complete App Store Connect catalog.
Read and listen Kitabut Tauhid Sheikh Jafar, Ahkamul Jana'iz wa bida'uha, al-Balaaghatul wadihah and kashfushshubuhat. Works totally offline without internet connection. READ AND LISTEN!
Application Features:
1. The capacity to listen to Kitabut Tauhid Sheikh Jafar, Kashf Shubuhat, Ahkaamul Jana'iz, and Albalagatul Wadhi without internet
2. A fully working music player that allows you to control the playback of audio. Play/pause, shuffle, repeat, next/previous track, seek forward/backward, and volume up/down are all available. Toggle between play and pause by tapping the revolving CD.
3. Pick up where you left off with your listening.
4. Read every book in PDF format offline without using the internet.
5. To share a page, swipe left or right.
6. Pick up where you left off with your reading.
7. The ability to navigate between pages
ุจุณู ุงููู ุงูุฑุญู ู ุงูุฑุญูู
ุฅู ุงูุญู ุฏ ููู ูุญู ุฏู ููุณุชุนููู ููุณุชุบูุฑู ููุนูุฐ ุจุงููู ู ู ุดุฑูุฑ ุฃููุณูุง ูู ู ุณูุฆุงุช ุฃุนู ุงููุง ู ู ููุฏู ุงููู ููุง ู ุถู ูู ูู ู ูุถูู ููุง ูุงุฏู ูู ูุฃุดูุฏ ุฃู ูุง ุฅูู ุฅูุง ุงููู ูุญุฏู ูุง ุดุฑูู ูู ูุฃุดูุฏ ุฃู ู ุญู ุฏุง ุนุจุฏู ูุฑุณููู.
ููุง ุฃููููููุง ุงูููุฐูููู ุขู ููููุง ุงุชูููููุง ุงูููููู ุญูููู ุชูููุงุชููู ูููุง ุชูู ููุชูููู ุฅููููุง ููุฃูููุชูู ู ู ูุณูููู ูููู
ููุง ุฃููููููุง ุงููููุงุณู ุงุชูููููุง ุฑูุจููููู ู ุงูููุฐูู ุฎูููููููู ู ู ููู ููููุณู ููุงุญูุฏูุฉู ููุฎููููู ู ูููููุง ุฒูููุฌูููุง ููุจูุซูู ู ูููููู ูุง ุฑูุฌูุงููุง ููุซููุฑูุง ููููุณูุงุกู ููุงุชูููููุง ุงูููููู ุงูููุฐูู ุชูุณูุงุกูููููู ุจููู ููุงููุฃูุฑูุญูุงู ู ุฅูููู ุงูููููู ููุงูู ุนูููููููู ู ุฑููููุจูุง
ููุง ุฃููููููุง ุงูููุฐูููู ุขู ููููุง ุงุชูููููุง ุงูููููู ููููููููุง ููููููุง ุณูุฏููุฏูุงุ ููุตูููุญู ููููู ู ุฃูุนูู ูุงููููู ู ููููุบูููุฑู ููููู ู ุฐููููุจูููู ู ููู ููู ููุทูุนู ุงูููููู ููุฑูุณูููููู ููููุฏู ููุงุฒู ููููุฒูุง ุนูุธููู ูุง
A cikin wannan app akwai littattafa GUDU HUฦU fassarar Sheikh Ja'afar Mahmud Adam kamar haka:
1. Ahkaamul Jana'iz wa Bida'uha wallafar Sheikh Muhammad Nasiruddeen Al-Albani domin kawo muku karatun littafin Ahkamul Jana'iz inda zamu koyi hukunce-hukuncen jana'iza. Malam yayi bayani ne akan hukunce hukuncen mara lafiya da abubuwan da suka wajaba akanshi da kuma hukuncin ziyarar mara lafiya da yadda ake yi masa talฦinin shahada da kuma bayani akan alamomin ฦarshan ฦwarai da yadda ake yiwa mamaci wanka da sallah da kuma kurakuren da wasu keyi na shirka a jana'iza.
2. Al-Balaghatul Wadihah wallafar Ali Al-Jarim da Mustapha Ameen domin karantar iya magana da rubutu mai kyau da buga misali yadda saฦo zai isa yadda ya kamata.
3. KASHFUSHSHUBUHAT na Sheikh Muhammad Ibn AbdulWahab inda malam ya kawo shubuhohi ya kuma bada amsoshi akansu. Malam Jafar yace maฦasudin wallafa wannan littafi shine waษansu hujjoji da 'yan bidi'a ke kafa hujja dasu don goyon bayan bidi'ar da suke kai, wanda ga maras ilimi hujja ce amma ga ษalibin ilimi shubuha ce ba hujja ba. Shubuha kuwa itace abun da yayi kama da dalili amma kuma ba dalilin bane don kasancewarsa da'ifi ne, ko kuma sahihi ne amma ma'anar da ษan bidi'a ya bashi ba ita ake bashi ba.
4. KITABUTTAUHID littafin koyon tauhidi - kadaita Allah da sauke haฦฦoฦinSa.
Fasalin manhajar:
1. Wannan mahaja tana aiki ba tare da intanet ba. Taceccen sauti mai kyau ฦwarai dagaske haka zalika dukkan littafan suma zaku samesu ba tare da bukatar intanet ba. Wannan shine yasa manhajar tayi nauyi.
2. Mun saka muku abun tsallake domin rubuta lambar shafi don zuwa gareshi cikin sauฦi maimakon kuyi ta scrolling.
3. Idan kuna buฦatar sauraro a background ku bude fannin sauraron sautin kana ku danna home-button ko kuyi lock na screen naku. Sautin zai cigaba da yi ko da wayarku na rufe.
4. Zaku iya control na karatun daga lock screen
5. Domin aikawa da shafin littafi, kuyi swipe dama ko hauni.
6. Ku latsa fainan CD mai juyawa domin kunnawa ko tsayar da karatun.
Domin samun wadansu manhajoji irin su Fassarar Alฦur'ani mai Girma, Umdatul ahkam, Riyadus salihin, Bulugul maram, Siffatus Salatin Nabiyyi, Kitabuttauhid, mukhtasar siratur Rasul (s.a.w), Ahalari, ฦawa'idi, Sharhin Al Waraqat fi Usulil Fiqhi da dai sauransu, sai ku duba sauran apps nawa.
Tuntuba: [email protected]
Wassalamu alaikum wa Rahmatullah.
Quick answers based on the latest observed App Store data.
The latest observed download price is $1.99. Open the official App Store link to confirm the current checkout price.
Appleโs public page currently shows 0 purchase items in this storefront. The public list may be incomplete.
Yes. App Store prices can vary by storefront, currency, taxes, and developer pricing. AppPriceData currently has 7 regional observations.