Abdulkarim Nasir
Tambayoyin Sheikh Jafar Mahmud Adam Da Kuma Amsoshinsu. Saurari Tambayoyi Dubu (1000) Tambaya Mabudin ilimi ce.
Apple 공개 App Store 페이지에서 현재 확인되는 항목입니다. App Store Connect의 전체 상품 목록과 다를 수 있습니다.
Tambayoyin Sheikh Jafar Mahmud Adam Da Kuma Amsoshinsu. Saurari Tambayoyi Dubu (1000) Tambaya Mabudin ilimi ce.
Tambayoyi da amsoshinsu daga bakin sheikh jafar mahmud adam. Domin samun wadansu karatuttukan sheikh jafar duba cikin play store.
Yana aiki ba tare da internet ba
Download and listen questions and answers by Ja'afar mahmoud adam. This app works perfectly offline.
Download and listen free sheikh jafar mahmud questions and answers on marriage and relationship issues.
----------
Amsoshin wadansu tambayoyi da yanuwa sukayi akan aure. Mai bada amsoshin shine malam jafar mahmud adam.
Idan kun ji dadin wannan application na tambayoyin sheikh jafar kada ku manta kuyi rating dinsa tauraro biyar cikin wannan gida sannan ku aikawa wasu wannan manhajjar.
Aciki akwai Sheikh Jafar Tambayoyin Aure kamar haka:
Auren mace Kirista ko bayahudiya wane ne zai zama alwalinta ?
Kusantar mace bayan biyan sadaki kafin aure halal ko haram?
Mace mai haila a gidansu amma babu aure wai shin duk abincin da taci haram ne har sai an aurar da ita ?
Yaushe ne aure ke tabbata? bayan sadaki ko kuwa?
Mata da miji cikin talabishin wai ana gayyatar jamaa zuwa daurin aure, shin hakan ya halatta?
Yarinya bata son saurayin amma iyaye naso, to yaya za'ayi?
Budurwa nasa hijab da niqab amma samari na dauka cewa ita matar aure ce, yaya zatayi kenan?
Mutum da yarinya sun fahimci juna amma iyaye sunce a'a basa son auren to yaya zaayi ?
Amfani da magani domin tsayar da alada cikin ramadan, halal ko haram ?
Nasiha kan amfani da waya ga ma'aurata
Miji yace matarsa ta rika zuwa dakinsa bayan kammala girkin dare amma taki dole kullum sai yaje ya kirawota, me ya kamata yayi?
Yarinya taga mahaifiyarta tana saka magani cikin abincin babansu domin sihirceshi, me ya kamata tayi?
Shin mutum zai iya yanka abin suna fiye da daya ?
Yanuwan kishiyata sunce nayi asiri, ya zanyi, ya halatta na kai kara kotu?
Nasiha kan rashin godiyar mazaje ga matayensu
Miji ya zabi mace daya cikin matansa domin ajiyar mukullan dukiyarsa, shin hakan daidai ne ?
Neman taimakon sadaki domin yin aure ya kamata ??
Shin ya halatta asha maganin hana haihu saboda wadansu muhimman dalilai?
Yankan rago ranar suna wajibi ne ko kuwa ?
Idan miji ya nemi matarsa amma taki toh ya tabbata cikin hadisi zata kwana mala'iku na la'antarta to mene hukunci idan kuma ita matarce ta nemi mijin amma yaki?
Ya halatta mutum ya koyawa matarsa mota ?
TAMBAYOYI DUBU 1000 NA SHEIK JA'AFAR MAHMUD ADAM
wannan Application mai suna " Tambayoyi 100 na sheik ja'afar." yana dauke da irin tambayoyin da yan uwa musulmai suke yiwa marigayi sheik jaafar mahmud adam lokacin gudanar da tafsiri ko kuma alokacin dayaje wajen walima ko kuma gasar karatun alQur'ani mai Girma.
Sheik jafar tambayoyi 1000 (dubu da amsoshinsu)
Sheik jafar 1000 question and answer
Tambayoyi 1000 dubu by sheik jaafar
Domin samun sauran manhajjoji sai ku duba shafina dake wannan gida zaku samu irinsu complete Tafseer sheikh jafar, kundin tarihi na malam Aminu Ibrahim Daurawa, Siffatus Salatin nabiyyi malam jafar, Arbauna Hadith, addu'ar sheikh Ahmed sulaiman Nigeria, rediyon Hausawa da dai sauran manhajjoji.
Nagode!
최근 관측된 App Store 데이터를 바탕으로 한 빠른 답변입니다.
최근 관측된 다운로드 가격은 Free입니다. 현재 결제 가격은 공식 App Store 링크에서 확인하세요.
Apple 공개 페이지에는 현재 이 스토어에서 0개의 구매 항목이 표시됩니다. 공개 목록은 완전하지 않을 수 있습니다.