Abdulkarim Nasir
Rediyon Hausawa domin kawo muku tasoshin gidajen rediyonku tafin hannunku, akwatunan gidajen rediyon gida da wajen Najeriya.
仅展示当前所选商店地区的已观测下载价格。点击区域比价可查看各国家和地区的换算价格。
当前在 Apple 公共 App Store 页面可见的项目,可能不等同于 App Store Connect 中的完整目录。
Rediyon Hausawa domin kawo muku tasoshin gidajen rediyonku tafin hannunku, akwatunan gidajen rediyon gida da wajen Najeriya.
Aciki zaku samu wadannan tasoshin:
Gidan rediyon bibisi landan WATO BiBiSi Hausa landan take kira
Gidan rediyon doci wele wato DW dake birnin Jamus
VOA Amurka wato Sashen Hausa Muryar Amurka
Rediyon Faransa Intarnashinal
ZongoLink Radio
Dala FM Kano
Freedom Rediyo Kano
Freedom Rediyo Kaduna
Freedom Rediyo Dutse
Alheri Rediyo Zariya
Nagarta Rediyo Kaduna
Radio Najeriya Kaduna
Radio Najeriya Supreme Kaduna
Pyramid Kano
Idan kuna bukatar karin wasu tasoshin gidajen rediyo cikin wannan manhajja toh kuna iya aiko da sako dauke da sunan tashar domin sakata cikin wannan manhajja.
Idan manhajja bata aiki toh ku duba internet-connection naku wato data. A tabbatar cewa akwai data me kyau.
Idan akwai data amma akaga rediyo bata aiki toh a sabunta manhajjar. Idan an sabunta manhajar amma dai duk da haka rediyo bata aiki toh aiko saqon email zuwa ga [email protected]
Asha saurare lafiya. Idan kunji dadin wannan radio Hausa ku bata tauraro biyar kuma ku aikata zuwa ga sauran Hausawa.
Asha labaran Dunia lafiya.
根据最新观测到的 App Store 数据快速解答。
最新观测到的下载价格为 $1.99。请打开 App Store 官方链接确认当前结算价格。
Apple 公开页面目前在该商店显示 0 个购买项目,公开列表可能不完整。
会。App Store 价格可能因商店、币种、税费和开发者定价而不同,目前已收集 3 个地区观测。